Hukumar EFCC
Ministan ma'adanai Dakta Dele Alake ya tona asirin wani dan damfara mai kokarin cutar mutane da sunansa ta manhajar Whatsapp. Ya ce ana bicike kan mutumin.
Lauyan da ke wakiltar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, a shari'ar da yake yi da hukumar EFCC, ya bukaci kotu ta amince ya daina wakiltarsa.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya nemi alfarmar hukumar EFCC yayin da ake ci gaba da tuhumarsa kan badakalar N80bn inda ya bukaci mayar da shi jihar.
Wata babbar da ke zamanta a Gwagwalada, Abuja ta yiwa sanatan bogi, Tom Makwe daurin shekara biyu bayan kama shi da laifi damfara ta kafar intanet.
Babbar kotun tarayya a Legas ta kwato $1.4m daga wajen Godwin Emefiele da ya tara bisa cin hanci da rashawa. Hukumar EFCC ce ta shigar da kara gaban kotun.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mista Godwin Emefiele ya buƙaci babbar kotun tarayya mai zama a Abuna ta sakarmasa fasfo dinsa ya fita waje.
Wata babbar kotun tarayya da ke Legas ta kori karar da hukumar EFCC ta shigar kan Cubana Chief Priest bayan da bangarorin biyu suka cimma yarjejeniya a bayan fage.
Babbar kotun Kano ta sanya ranar 11 ga watan Yuli 2024 domin fara zaman sauraron karar da Kwankwaso da wasu mutane 7 suka shigar da hukumar yaƙi da cin hanci EFCC.
Hukumar EFCC ta zargi tsohon shugaban babban bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele da rashin gaskiya wurin bayar da kwangiloli daga cibiyar kudin kasar nan.
Hukumar EFCC
Samu kari