Daukan aiki
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi Ɗanmido ya ce gamnatinsa za ta ci gaba da ɗaukar malami aiki har sai ya zama kowace aji a kowace makaranta yana da malami.
Sanata Ned Nwoko ya zargi babban bankin Najeriya (CBN) da yin rufa-rufa wajen korar da ya yi wa ma’aikata 317 a kwanakin baya. Ya nemi majalisa ta gudanar da bincike
Zaratan jami’an hisba a jihar Kano sun cafke wasu matasa guda 20 da ake zargi da aikata badala a wani gidan shakatawa dake titin ring road a jihar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana kan nazarin yiwuwar fara amfani da wani sabon tsarin biyan albashi ga ma’aikatan gwamnati na 'iya kokarinka, iya albashinka.'
Mazauna unguwar Gwagwarwa dake jihar Kano sun zargi wani sojan Sama, Aminu Oga da kashe matashi mai shekaru 23, Yusuf Shu'aibu.Sun nemi hukumomi su bi musu hakkinsu.
Akalla kaso 62.6% na kananan yara a jihar Yobe aka tursasasu suke yin aikatau. Wannan ya sa jihar ta fi ko ina yawan yara masu aikin bauta a Arewacin Najeriya.
Hukumar da ke kula da harkokin kamfanoni (CAC) ta gargadi 'yan Najeriya da su yi hattara da 'yan damfara biyo bayan bullar rahoton cewa ta fara daukar aiki.
Kamfanin karafa na Inner Galaxy da ke jihar Abia ya yi kira ga matasa musamman jihar Abia da su nemi aiki a kamfanin sakamakon karancin ma'aikata da yake fuskanta.
A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya, sauyin yanayi na yin tasiri ga rayuwa da lafiyar bil'adama, da wannan gwamnatin Nijeriya ta kuduri aniyar dasa itatuwa miliyan 6.
Daukan aiki
Samu kari