Kasar waje
Mutumin da ya sauya sifarsa ta hanyar siyan tufa mai kama da siffar kare ya sha mamaki, dabbobi ba sa wasa da shi. Ya bayyana irin halin kuncin da yake ciki.
Duniya da fadi yayin da wani matashi mai suna Sohib Ahmad ya siya wa budurwarsa makeken fili a duniyar wata mai girman eka daya don burge ta a Pakistan.
Sojojin mulkin Burkina Faso sun dakile yunkurin da wasu su ka yi na kifar da gwamnatin Kyaftin Ibrahim Traore a kasar bayan hawan shi mulki a shekarar 2022.
Biki ya zama filin kuka yayin da gobara ta tashi ta hallaka mutane sama da 113 a wani yankin kasar Iraki da ke yankin Larabawa. An bayyana yadda ta faru.
Kasar China ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga malamar Musulunci a yankin Uyghur marasa rinjaye a kasar kan zargin tayar da tarzoma da barazana ga tsaron kasar.
Ghana ta kudiri aniyar taimakawa Najeriya da wutar lantarki bayan kasar ta fuskanci lalacewar wutar har sau biyu a cikin mako daya wanda ya yi sanadin daukewar wutar
Hambararren shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum ya maka sojin kasar a kotu don neman hakkinsa da aka tauye masa a matsayinsa na dan kasa da iyalansa.
Shugaban kamfanin Meta wanta ya hada da 'Facebook' da 'Instagram' ya ce masu shafuka na kasuwanci za su fara biyan makudan kudade har Naira dubu 27 duk wata.
Shugaban kamfanin X da aka fi sani da Twitter, Elon Musk ya ce masu amfani da manhajar za su fara biyan kudi duk wata don rage amfani da shafukan bogi.
Kasar waje
Samu kari