Kasar waje
Kotun ECOWAS da ke Abuja ta yi fatali da karar da Sojin Nijar su ka shigar kan Shugaba Tinubu da kungiyar ECOWAS kan takunkumi da aka sanya wa kasar.
‘Yan kasuwan Arewa sun roki gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin Bola Tinubu ta bude iyakoki. Kungiyar ‘yan kasuwan ta ce asarar makudan biliyoyi ake yi.
Shugaban kasar Guinea Bissau ya rufe Majalisa ganin Sojoji sun nemi ‘hambarar’ da gwamnatinsa. Mai girma Umaro Sissoco Embalo ya ce sojoji sun shirya kifar da shi.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce ya gana da shugaban UAE, kuma yana kayautata zaton hakan zai haifar da da mai do ga Najeriya ban ba da dadewa ba.
Kasar Singapore na neman wadanda za su cika fom din aiki a wani yanayi mai ban mamaki da za a biya albashi mai tsoka ga wadanda ke da shirin yinsa.
Bola Tinubu ya na shan wani sukan bayan gabatar da kasafin kudin 2024. Jama’a sun soki yadda aka dauki mutum 1400 zuwa Dubai ana kashe daloli masu yawa.
A cewar asibitin a shafin Facebook sun yi amfani da fasahar IVF akan dattijuwar, kuma tana cikin koshin lafiya bayan haihuwar. Dattijuwar ta kafa tarihi a Afrika.
Sanatocin Arewa sun yi wani zama. su ka bukaci Bola Tinubu ya maidawa Nijar wutan da aka yanke, a bude filin jirgin sama, sannan Sojojin Nijar su bar mulki a 2025.
Ministar jin kai da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta samu mukamin shugaban kwamitin ministoci a kungiyar ECOWAS bayan amincewar Bola Ahmed Tinubu.
Kasar waje
Samu kari