Kasar waje
Wani dan Najeriya mai suna Tunde Omotoya yda ya shafe shekaru 10 a kasar Canada ya fadi abubuwa 10 da 'yan Najeriya masu son tafiya kasar waje ya kamata su sani
Kasar Faransa za ta dauki nauyin tattara bayanai kan harkokin ma'adinai a Najeriya. Hakan na cikin kokarin kasahsen wajen ganin sun cimma yarjejeniya.
Kasuwar hatsi a Neja ta fuskanci karuwar shigo da kaya daga kasashen makwabta, wanda ya jawo karyewar farashi, tare da shafar manoma da 'yan kasuwa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa uwargidan tsohon gwamnan farko na jihar Delta, Olorogun Felix Ibru ta riga mu gidan gaskiya a birnin London da ke Burtaniya.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce manufofinsa sun fara inganta rayuwar 'yan kasar, har masu zuba jari daga kasashen waje sun fara kawo kansu.
Manyan sojojin Najeriya da suka yi ritaya sun fallasa kungiyoyin da suke tallafawa Boko Haram da kudi da makamai. Sun bukaci a kori kungiyoyin a Arewa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana darajar da nahiyar Afrika ke dashi a duniya. Tinubu ya bayyana matakan da za bi wajen kawo cigaban Afrika a Qatar.
Tinubu ya dura Abu Dhabi domin halartaron taron ADSW 2025, inda zai bayyana nasarorin Najeriya, tattaunawa da shugabannin UAE, da karfafa ci gaban kasar mai dorewa.
Reno Omokri ya bayyana yadda aka hana Muammar Gaddafi shigo da makamai Najeriya sau biyu karkashin mulkin Obasanjo, tare da rakiyar sojojinsa mata.
Kasar waje
Samu kari