Kasar waje
Shugaba Tinubu ya isa Addis Ababa domin halartar taron kungiyar AU daga 14 zuwa 18 ga Fabrairun 2025, inda za a tattauna kan tsaro, kiwon lafiya da ci gaba.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu, ya soki gwamnatin Canada da ta hana hafsan tsaron Najeriya Christopher Musa shiga kasar da sauran sojoji.
Dauda Kahutu Rarara ya saki waka ta biyu, a jerin wakoki 9 na caccakar shugaban Nijar, Tchiani, yayin da Kosan Waka ya fitar da waka mai kare Tchiani.
Tsohon shugaba, Sam Nujoma ya rasu yana da shekara 95. Ya jagoranci kwatar ’yancin Namibia daga Afrika ta Kudu, kuma an san shi da tsayuwa kan muradun mutanensa
Bayan zargin shugaban Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani kan girke Lakurawa domin kawo cikas a mulkinsa, Majalisar Dattawa za ta yi bincike domin gano gaskiya.
Masu kula da agogon sun ce hakan ya faru ne sanadiyyar ƙaruwar barazanar amfani da makaman nukiliya da yin amfani da ƙirƙirarriyar basira ta mummunar hanya.
An harbe Salwan Momika a Sweden, mutumin da ya ƙona Alƙur'ani a shekarar 2023 yana tsaka da gabatar da shirin kai tsaye. Gwamnati ta ce tana kan gudanar da bincike.
Kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar sun fice daga ECOWAS a hukumance yayin da suka kafa Kungiyar Sahel, tare da kaddamar da fasfo da goyon bayan Rasha.
Shugaban Amurka ya dakatar da tallafin lafiya na masu cutar HIV da ake turawa kasashen Afrika da kasashe masu tasowa. Dokar Trump za ta yi tasiri a Najeriya.
Kasar waje
Samu kari