Kasar waje
A labarin nan, za a ji yadda yan Najeriyar da ke da sha'awar wucewa ta Dubai ko yawon shakatawa a kasar za su fuskanci wasu matsalaloli bayan sababbin dokoki.
Shugaban Iran, Pezeshkian, ya ce za su iya warware sabani da Amurka ta hanyar tattaunawa, amma amana ce kalubale bayan yunkurin kisan gilla da Isra'ila ta masa.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Mallam Garba Shehu ya tabbatar da cewa tsohon Shugaban na samun sauƙi bayan rashin lafiya da ya tafi duba lafiya a Birtaniya.
Aminu Alhassan Dantata na cikin mutanen da suka mutu a wasu kasashe, Dubai, aka birne su a Madina, Muhammad Al-Badr na Yemen ya rasu a London an birne shi a Madina.
A labarin nan, za a ji cewa an kammala shirin birne Alhaji Aminu Dantata a kokarin cika burinsa na kwantar da shi a kusa da matarsa da ta rasu a 2023.
A labarin nan, za a ji yadda hukumomin tsaro a Turkiyya suka kama wasu 'yan jarida da ake zargi da zana hotunan da ke nuna Annabi Muhammad SAW da Musa AS.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu lambar yabo mafi girma a kasar Sait Lucia yayin ziyarar da ya kai. Tinubu ya yi jawabi a majalisar kasar Lucia.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ce za ta hau teburin sulhu ne kawai bayan an cire yiwuwar kai mata hari saboda kokarinta na mallakar nukiliya.
Isra'ila ta tabbatar da kashe kwamandan Hamas Hakham Muhammad Issa Al-Issa a Gaza, inda take zargin shi da tsara harin 7 ga Oktoba da gina sojojin Hamas.
Kasar waje
Samu kari