Kasar waje
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a fadin Najeriya, Hafsan tsaro, Janar Christopher Musa ya ce bakin da ke shiga kasar suna kara matsalar a yanzu.
Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ta tabbatar da rasuwar karamin Jakadan Najeriya a jamhuriyar Kamaru, Taofik Obasanjo Coker, ya mutu ranar Asabar.
Hukumar NIDCOM ta ce ‘yan Najeriya 7,000 sun makale a Libya, yayin da IOM ta kaddamar da sabon tsarin da zai samu taimakon ministoci da gwamnonin jihohi.
Kasar Iran ta bayyana cewa ba ta neman kowa da fada amma a shirye take ta aake fuskantar kasar Isra'ila matukar ta sake kawo mata hari, ta kera makamai.
Hukumomin tsaro a Amurka sun cafke wata mata a kasar da ta yi barazana ga Shugaba Donald Trump a kafar sadarwa ta intanet domin daukar fansar rasa rayuka.
Kungiyar Musulmi a kasar Finland ta yi Allah wadai da kalaman ministar Tsaron Jama’a, Sanni Grahn-Laasonen kan kalamanta game da sanya hijabi a makaranta.
Gwamna Bala Mohammed ya nada ɗan ƙasar China, Li Zhensheng matsayin mai ba shi shawa don jawo masu zuba jari, bunƙasa kasuwanci da gina ababen more rayuwa a Bauchi.
An ta da jijiyoyin wuya bayan wata kotun Kanada ta yanke wani hukunci kan manyan jam'iyyu biyu a Najeriya da suka hada da APC mai mulki da jam'iyyar PDP.
Gwamna Dikko Umaru Radda na Katsina ya shirya fita ketare domin yin hutu har na tsawon mako uku saboda kula da lafiyarsa ana tsaka da jita-jitar lafiyar Bola Tinubu.
Kasar waje
Samu kari