Hukumar DSS
A labarin nan, za a ji cewa ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Amnesty Int'l Ta yi tir da yadda jami'an tsaron kasar nan, musamman DSS suka kama matashin Ghali.
A labarin nan, za a ji yadda aka samu kuskure a yayin binciken ababen hawa a jihar Anambra, wanda ya jawo asarar ran wani jami'in tsaron Najeriya.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS) da wasu sauran hukumomin tsaro sun cafke wasu da ake zargin 'yan bindiga ne bayan sun daw daga aikin Hajji a Saudiyya.
Sojojin Najeriya sun kama wani dan China da ya shigo Najeriya daga kasar China domin hakar ma'adanai ta barauniyar hanya a jihar Borno. An mika shi ga DSS
Za a ji yadda jami'an tsaron farin kaya na DSS sun yi aikin hadin gwiwa da rundunar sojin Najeriya a kan yan ta'addan da Dogo Gide ya gayyato daga Zamfara zuwa Neja.
Jami'an tsaro na hukumar DSS da sojoji sun yi gumurzu da 'yan bindiga a jihar Neja. Jami'an tsaron sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga da dama yayin artabun.
Sarkin Musulmi a Najeriya, Sultan Sa'ad Muhammad Abubakar ya yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda yake karfafa zaman lafiya tsakanin addinai.
A wannan labarin, za ku ji DSS ta cafke mutum 4 da ake zargi da ta’addanci da garkuwa da mutane a Sakkwato da Abuja yayin tantance maniyyata Hajji.
Dakarun hukumar tsaron farin kaya sun kara samun nasarar damke wani jagoran dabar masu garkuwa da mutane a lokacin da yake shirin tafiya sauke farali a Saudiyya.
Hukumar DSS
Samu kari