Jam'iyyar APC
Hukumar INEC ta ƙara sunan ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar APC, Timipre Sylva, da abokin takararsa a jerin sunayen ƴan takarar gwamnan jihar Bayelsa.
Sakataren yada labaran APC ya zargi Peter Obi da gadarar jin ya dace da mulki. Bayan doke shi a zaben shugaban kasa da kotu, APC ta caccaki 'dan siyasar.
Tsohon ministan ayyuka da tsohon ɗan takarar gwamna karkashin inuwar PDP a jihar Edo, Gideon Ikhine, su ja ragamar magoya bayansu zuwa jam'iyyar APC.
Wata kungiya, New Nigeria Diaspora Movement (CNNDM) ta bukaci Shugaba Tinubu ya yi murabus. Kungiyar ta fadi hakan bayan da kotun koli ta tabbatar da nasarar Tinubu.
Orji Uzor Kalu ya yi nasara kan abokan hamayyarsa da suka kallubalanci nasararsa a Kotun Daukaka Kara da ke Legas. Kotun tace masu karar ba su da gamsassun hujja.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana dalilin kin zaben Peter Obi a Najeriya, ya ce Obi ya haddasa gaba tsakanin Musulmai da Kirista wanda barazana ne ga zaman lafiya.
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta tanadi hukuncinta a ƙarar da gwamnan jihar Kano ya ɗaukaka kan tsige shi da kotun zaɓe ta yi.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi ya bayyana dalilin rashin halartarshi shari'ar kotun koli na shugaban kasa da aka yanke a kwanakin baya.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya saduda inda ya amince da hukuncin kotun ƙoli na tabbatar da nasarar Shugaba Tinubu.
Jam'iyyar APC
Samu kari