Delta
A karo na biyu, Majalisar jihar Delta ta sake dakatar da mambanta, Hon. Oboror Preyor daga jam'iyyar PDP da ke wakiltar mazabar Bomadi kan nuna rashin da'a.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya yi martani kan zargin karkatar da N1.3trn da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ke yi masa.
Hukumar kwallon kafa ta jihar Delta, ta tabbatar da rasuwar shahararren dan wasan kwallon kafar Najeriya, Gift Atulewa, wanda ya rasu yana da shekaru 38.
Wasu matasa a jihar Delta sun kashe masu karɓan haraji a kasuwar Ughelli. An bude wuta kan masu karban harajin ne yayin da suke tsaka da karɓar kudi.
Sarakunan gargajiya sun hada kai sun tunkari gwamnatin tarayya kan tsadar rayuwa. Sarakuna sun bukaci Bola Tinubu ya saukakawa talakawan Najeriya.
Majlaisar dokokin jihar Delta ta sanar da dakatar da daya daga cikin mambobinta. Majalisar ta dauki matakin ne kan zarginsa da aikata ba daidai ba.
Yan sanda sun yi nasarar hallaka yan bindiga da suka fitini mutane a jihar Delta. Yan sanda sun kashe yan bindigar ne bayan sun gwabza faɗa da musayar wuta.
Jami'an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) sun kama tsohon gwamnan jihar Delta kan zargin karkatar da Naira tiriliyan 1.3
Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta ya nemi alfarmar malaman addini wurin taya shi da addu'o'i a gwamnatinsa inda ya fadi irin gudunmawar da suke bayarwa.
Delta
Samu kari