Delta
An sake tabbatar da mutuwar karin mutum ɗaya daga cikin shugabannin garin Okuama da ke tsare a hannun rundunar sojojin Najeriya tun watan Agusta, 2024.
Jam’iyyar PDP a Najeriya ta ayyana kujerar yar Majalisar Tarayya kuma diya ga tsohon gwamnan Delta, Hon. Erhiatake Ibori-Suenu babu kowa bayan ta koma APC.
Mamban majalisar wakilan tarayya, Benedict Etanabene ya yi ikirarin cewa ƴan majalisar LP da suka koma APC sun yi haka ne don fara shirin babban zaɓen 2027.
Diyar tsohon gwamnan jihar Delta kuma mamba a majalisar wakilan tarayya, Erhriatake Ibori-Suenu ta sanar da ficewa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki.
Rahotanni daga bakin manyan garin Okuama da ke jihar Delta ya nuna cewa Allah ya jarɓi rayuwar babban shugabansu,Pa James Oghoroko a hannun sojoji.
Rundunar yan sanda ta gwabza fada da yan ta'adda a jihar Borno tsakar dare. Haka zalika rundunar ta fafata da yan bindiga a Sokoto da masu garkuwa a Delta.
Gwamna Oborevwori na jihar Delta ya naɗa ɗan uwansa a matsayin shugaban hukumar wasanni, ya ce yana da ƙwarin guiwar zai kawo ci gaba a harkar wasanni.
Rahotanni daga jihar Delta sun nuka cewa masu garkuwa da mutane sun sace wani likiti a cikin asibitin kudi a yankin ƙaramar hukumar Ndokwa ta Yamma.
Shugaban majalisar jihar Delta ya tsallake rijiya ta baya a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a yankin Warri. Shugaban majalisar ya ce har yanzu yana cikin fargaba
Delta
Samu kari