Daurin Aure
Wata matar aure ta bayyana gaskiya, ta ce tun ta yi aureta gano mijinta juya ne daga nan ta samu lasisin zuwa tana samun maza su mata ciki ta haifa masa a gida.
Wani ango da amaryarsa sun burge mutane da dama a soshiyal midiya bayan bayyanar wani bidiyonsu zaune kan baro yayin da ake tuka su zuwa wajen daurin aurensu.
Wani magidanci da ke zama a Abuja ya sha alwashin yi wa kansa da diyarsa gwajin DNA don gano wanene ainahin mahaifin yarinyar bayan ya ziyarci ofishin matarsa.
Wani fasto ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya ki sanya albarka a auren wasu ma’aurata a ranar bikinsu. Bidiyon ya haifar da martani a intanet.
Wani dan Najeriya ya yi barazanar sakin matarsa saboda zargin shan kwayoyin hana haihuwa, ya ce ya na bukatar kari bayan yara hudu da suke da shi da matar.
Wata 'yar Najeriya mai suna Tosin da ta shahara a kafar TikTok, ta bayyana yadda ta hadu da wani santalelen bature a yanar gizo. Matar wacce ta shafe shekaru.
Sabon kwamandan rundunar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahin Daurawa ya ce tuni suka yi nisa a shirye-shirye daura auren mutun 1,000 karƙashin Hisbah.
Wata kyakkyawar baturiya mai neman mijin aure ido rufe ta bayyana cewa za ta bayar da kyautar N3.8m ga duk wanda ya taimaka mata ta samu namijin da zai aureta.
Jarumar Nollywood Funke Akindele ta magantu a kan mutuwar aurenta biyu. Jarumar fim din ta kuma ba matasa da yan mata shawara a wata hira da aka yi da ita.
Daurin Aure
Samu kari