Daurin Aure
Wani abun kunya ya faro a wajen wani shagalin biki lokacin da amarya ta yi kokarin mannawa mijinta kiss. Amaryar dai ta yi barin abinci a jikin mijin nata.
Ba tashin hankali, wani bidiyo ya nuna yadda matan wani mutumi suka nuna ana tare da zaman lafiya inda suka ɗauki Amaryar da ya ƙara auro wa suka kai masa.
Wata kyakkyawar baturiya ta nuna shirinta na taimakon duk wanda ke son zama mijinta da biza. Bukatarta ya haifar da martani inda maza da dama suka nuna sha'awa.
Wata kyakkyawar budurwa ta nuna shirinta na son taimakawa duk namijin da ya zama mijinta ta hanyar mallaka masa gida, mota da miliyan 50. Tace bata son kishiya.
Wata kyakkyawar budurwa mai suna Zubaida ta maimaita kayan da mahaifiyarta ta sanya shekaru 29 da suka gabata a ranar aurenta. Hotunan ya burge jama’a da dama.
Ana zargin Mai dakin ‘Dan takaran Shugaban kasa da fasikanci da wani yaron Tinubu. Ana yawo da jita-jita cewa Seyi Tinubu ya na neman Dr. Elizabeth Jack Rich
Wasu ma'aurata sun ba mutane mamaki bayan bayyanar hotunansu cikin taɓo a ranar aurensu. Ruwan saman da aka tafka ne ya sanya taɓo ya samu a ranar bikinsu.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta wallafa wani faifan bidiyo inda aka gano tana aikin wahala a gidansu saurayina don neman gindin zama, ta ce dole gidan su aure ta.
Wata matashiya ya yi fice a soshiyal midiya sakamakon auren wani dan Koriya da ta yi. Bidiyo da hotunan shagalin bikin da aka yi a al’adance ya yadu burge.
Daurin Aure
Samu kari