Daura

Surukin Buhari: 'Yan bindiga sun tuntubi iyalansa
Surukin Buhari: 'Yan bindiga sun tuntubi iyalansa

Masu garkuwa da mutane da suka sace Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar Uba sun tuntubi iyalansa bayan wasu awanni da sace shi kamar yadda Daily Trust ta gano daga wata kwakwarar majiya a jiya Alhamis. 'Yan bindigan sun sace bab