Daura

Ana can ana kus-kus tsakanin Buhari da Rochas a Duara
Ana can ana kus-kus tsakanin Buhari da Rochas a Duara

Tattaunawar da har ya zuwa yanzu ba'a bayyana makasudinta ba, amma sai dai na kyautata zaton ziyarar na da nasaba da zaben da ake shirye-shiryen gudanarwa na shugabancin jam'iyyar na kasa da kuma batun sake tsayawa takarar shugaba