Dandalin Kannywood
Matakin da hukumar tace fina-finai ta Kano ta dauka na dakatar da shirin Kwana Casa'in da kuma Gidan Badamasi ya jawo mata caccaka da yabo daga wajen jama'a.
Bayan dakatar da haska shirin Kwana Casa'in da Gidan Gidan Badamasi da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tayi, alamomi na bayyana cewa gidan talabijin din A
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, a karkashin shugabancin Isma'il Na'Abba Afakalla ta ba gidan talabijin mai zaman kanshi na Arewa 24 umarnin dakatar da ha
Ga dukkan alamu mabiyan jaruma Tumba Gwaska sun kaita makurar bacin rai wanda har ta kai ga ta wallafa wani bidiyo tana musu martani kan cece-kucen da suke...
Sannanen mawaki Nazifi Abdulsalam Yusuf wanda aka fi sani da Nazifi Asnanic ya nuna mamakinsa kan yadda aka saka shi a cikin jerin fiitattun mutane 10 na jihar Kano baki daya...
Mawaki Naziru M Ahmad, wanda ake wa lakabi da Sarkin wakar San Kano ya sayo dalleliyar motar da ta dauki hankalin jama’a matuka, aka kuma cika da mamaki musamman jin irin zunzurutun kudin da ya sanya wajen sayen motar...
Kamar yadda kuka sani a yanzu kaka ce ga 'yan fim na bude sana'o'in da zasu rika jarrabawa bayan sana'arsu ta fim, inda kusan daidaiku ne daga manyan jaruman masana'antar basa yin irin wannan dabara ta bude sana'ar kota kwana...
Biyo bayan tabarbarewar lamura a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, wani kwamitin da yan wasan suka kafa ya dauki aniyar yin gagarumin gangami na addu’o’i tare da azumi.
Shugaban kungiyar masu shirya finafinai ta kasa (MOPPAN), Dakta Ahmad Muhammad Sarari, ya bukaci daukacin yan masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, da su tashi tsaye su dukufa wajen yin addu’a kan Allah ya ceto masana
Dandalin Kannywood
Samu kari