Dandalin Kannywood
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jahar Kano ta bayyana cewa lallai sai tsohon shahararren jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Adam A. Zango ya bi dokokinta idan har yana so ya je jahar domin gudanar da harkokin
Fitaciyyar jarumar Kannywood, Sapna Aliyu Maru ta jadadda cewa ba za ta taba yanke alaka da harkar fim ba ko da ta yi aure. A cewarta za ta dunga daukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure.
An shirya tsaf don fara haska fim din Kannywood mai suna Jalil a Atlanta, Amurka ta Arewa. Daya daga cikin manyan jaruman fim din ne kuma sananne a masana'antar ta Kannywood, Yakubu Muhammed ya bayyana hakan ta shafinsa na Intagra
Tsohon furodusa, Malam Adamu Muhammad wanda aka fi sani da Kwabon Masoyi ya ce rashin tarbiyya da kin girmama na gaba na daga cikin manyan matsalolin da ke addabar masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood.
Fitaciyyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Maryam Booth ta yi martani a kan bidiyon tsaraicinta da ke yawo a shafukan sadarwa.
Wani matashi da ke amfani da shafin Twitter ya harsala aminiyar Maryam wato Jaruma Nafisa Abdullahi, inda ta kai da har sai da ta zazzage shi ta uwa ta uba.
Shugabannin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood su na taimaka wa jami'an tsaro don cafke wasu mutane biyu da ake zargi da daukar wani bidiyo na fitacciyar jarumar masana’antar Maryam Booth tsirara tare da yada shi a
Babban sakataren hukumar tace fina finai na jahar Kano, Alhjai Ismai’ila Na’Abba Afakallahu ya bayyana cewa gwamnatin jahar Kano ta bude kamfanin daukan hotuna na Sani Danja da ta garkame a kwanakin baya.
Shugaban hukumar tace fina-finai da dabi’a ta jihar kano, Malam Isma’il Na’abba (Afakallahu) ya bayyana cewa hukuma sa ta kulle shagon daukar hoto na ‘celebrity Photography’, mallakar jarumi Sani Danja ne saboda ya na cikin...
Dandalin Kannywood
Samu kari