Dandalin Kannywood
Shahararren mawaki, Dauda Kahutu Rarara ya rabawa wasu daga cikin jaruman Kannywood sabbin motoci kyauta. Wadanda ya baiwa sabbin motocin sune Jamila da Asase.
Tsohuwar jarumar kannywood Rashida Mai Sa'a ta nuna rashin jin dadinta a kan yadda yan matan Kannywood ke yawan nuna ma duniya cewa sun je shakatawa Dubai.
Fitacciyar jarumar fina-finai na Kannywood Rahama Sadau na da ja game da batun dena yin fim idan ta yi aure, inda ta nuna alamun ba dole bane ta dena fim idan t
Legit.ng ta bankado jerin fina finan Hausa na masana’antar Kannyood guda takwas da suka shahara a 2020 tare da jerin sunayen masu daukar nauyinsu har su biyar.
Lawal Muhammad Gusau, mai rajin kare hakkin dan Adam mazaunin garin Abuja, ya zargi jaruma Nafisa Abdullahi da fasa kwabrin miyagun kwayoyi da safarar yara.
Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Gabon ta yi wa wani dattijo da ya nuna yana kaunarta kyautar kudi naira dubu dari biyu.
Jarumar fina-finai, Rahama Sadau, tanada dalilai masu yawa da zata godewa Allah da ya bata ikon kara shekara daya a duniya. Jarumar ta cike shekaru 27 a duniya.
A yau Juma’a , 4 ga watan Disamba ne za a daura aure tsakanin jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi da amaryarsa Jamila Abdulnasir a babban masallacin Alfurqan Kano.
Wata kotun majistare a jihar Kano ta sallami shari'ar da take yi wa Naziru M. Ahmed wanda aka fi sani da sarkin waƙa bayan ya nemi afuwar gwamnatin Ganduje.
Dandalin Kannywood
Samu kari