Dandalin Kannywood
Fitaccen jarumi kuma darakta a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood , Ali Nuhu, ya yi zantuka masu ratsa zuciya game da mu'amala ta zamantakewa.
Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta dauki dumi tun bayan bayyanar hoton jaruma Rahama Sadau sanye da kaya da ke nuna wani bangare na jikinta.
Wasu sabbin hotunan jarumar Kannywood, Rahama Sadau ya bar baya da kura sakamakon yadda aka bude bayan doguwar rigar nata wato dukka bayanta ya kasance a waje.
Wasu bata gari karkashin fakewa da zanga-zangar #EndSARS sun fasa shagunan mutane a garin Kano ciki har da shagon Mansura Isah, tsohuwar jarumar Kannywood.
Jarumar Kannywood, Rashida Abdullahi wacce aka fi sani da Rashida Maisa’a ta ce ita fa ba matar yara ba ce, don haka yara su guji cewa suna son ta da aure.
Mabiya kafar sada zumunta ta Twitter sun yi wa Ali Nuhu, jarumin shirya fina-finan Hausa caa a kai saboda rashin shiga zanga-zangar neman a tsare yankin arewa.
Fitacciyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta saki wasu sabbin zafafan hotunanta tsaye a gaban motarta.
Jaruman masa’antar Kannywood da dama sun wallafa hotunansu da rubuce-rubuce domin raya wannan rana ta cikar Najeriya shekaru 60 da samun yancin kai daga Turawa.
arumin Kannywood, Mustapha Naburaska a karshen makon da ya gabata ya fada a hannun kwamitin tsaftar muhalli da Gwamnatin Kano ta kafa saboda karya dokarta.
Dandalin Kannywood
Samu kari