Dan Wasan Kwallon Kafa
Idan ka ji labarin ‘Dan kwallon da ya fi kowa dukiya za ka yi mamaki. Yanzu haka Faiq Bolkiah mai shekaru 19 a Duniya ya sha gaban irin su Lionel Messi da Cristiano Ronaldo na Barcelona da Kungiyar Real Madrid.
Za ku ji cewa Dan wasan gaban Brazil Neymar Jr. ya ji dama bai bar Kungiyar sa ta Barcelona zuwa PSG ba a karshen kakar da ta wuce bayan ya fara gamuwa da cikas
A karshen makon jiya ne mu ka ji wani Boka ya bayyana abin da ya ja wa Cristiano Ronaldo tasgaro. Yace Dan wasan bai bar alaka mai kyau tsakanin sa da uban sa.
HAYau za ayi ta ta kare tsakanin Real Madrid da Barcelona. A karon farko dai Real Madrid tayi nasara da ci 3-1. Wanda yayi nasara zai lashe Gasar Super Copa.
Barcelona na neman wanda zai maye gurbin tsohon Dan wasan ta Neymar da ya tashi. Daga ciki akwai iIrin su Coutinho, Dembele, da Mpape har da su Griezman.
Muna samun labari daga Kasar Sifen cewa Kungiyar Real Madrid ta shiga yarjejeniya da Monaco domin sayen Dan wasa Mbappe wanda zai ci kusan Euro Miliyan 180.
Ana zargi Dan wasan Real Madrid Ronaldo bai biya wasu kudin haraji ba. Haka kuma wasu 'Yan wasan irin Di maria ta tabbata cewa su masu laifi ne a gaban Hukuma.
Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya samu lambar yabo daga Tauraron Barcelona Lionel Messi. Messi yace ba shakka Cristiano Ronaldo babban Dan wasa ne.
Dan wasan Duniya Ronaldo ya nemi a daina hada sa da Lionel Messi. Ko kuwa ba a jituwa ne tsakanin 'Yan wasan ko ya abin yake ne? A cigaba da biyo NAIJ Hausa.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari