Dan Wasan Kwallon Kafa
Mun samu labari cewa Golden Eaglets sun doke ‘Yan kasar Hungary da ci 4-2 a jiya. Mai rike da kambun Najeriya, Samson Tijani, ya zura kwallaye biyu.
Hakan na nuna cewa jihar Katsina ta samu karuwa a fanin wasanni duba da cewa akwai filin wasan Katsina United da ke birnin Katsina a jihar. An sanyawa wannan babban filin wasan 'Rarara Stadium' don karrama fitaccen mawakin da ya k
Za ku ji yadda Iyayen ‘Dan kwallon Najeriya, Ola Aina, su ka yi hidima domin ya yi suna. Aljazira ta kawo labarin Matashin ‘Dan kwallon Super Eagles Ola Aina mai ratsa jiki.
Babu shakka dan wasan gaba da kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo da kuma na kungiyar Barcelona, Lionel Messi, sun sha gaban dukkanin wani mai taka leda idan an kwatanta bajintar da suka yi a tsawon shekaru suna sharafi.
Wani bincike da aka gabatar ya bayyana cewa fitaccen dan wasan kwallon kafar nan Cristiano Ronaldo yafi samun kudi a shafinsa na Instagram fiye da yadda kulob dinsa na Juventus ke biyan shi. Dan wasan mai shekaru 34 a duniya...
A makon nan ne kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Lionel Messi, ya karbi kyautar takalmin zinare karo na shida, bayan jefa adadin kwallaye mafi yawa tsakanin takwarorinsa dake manyan gasannin nahiyyar Turai.
Wani tsohon Tauraron ‘Dan wasan Real Madrid ya fadi yadda ya rika kwanciya da Ronaldo a kasar Sifen da Brazil. Roberto Carlos yace daki guda su ka rika kwana tare da Ronaldo a lokacinsu.
A yayin da shekarar 2020 ke karato wa gadan-gadan, babbar kafar watsa labaran kwallon kafa ta Duniya, Goal.com, ta yanke shawarar fayyace gwarazan 'yan kwallo da suka yi fice ta fuskar kwazo a tsawon shekaru 10 da suka gabata.
Ronaldo ya shiga littafin tarihi bayan ya ci kwallo 700 a ban kasa. Yanzu Ronaldo ya shiga sahun manyan ‘yan kwallon Duniya irin su 805: Bican 772: Romario 767: Pele 746: Puskas 735: Muller 700.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari