Jihar Cross River
Tattalin arzikin Najeriya ya karu a watanni shidan farko na bana, a cewar wani rahoto da Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS ta wallafa a kan adadin kudaden shida da jihohi 36 na kasar da kuma garin Abuja suka tara.
Sunan wannan gari Ubang, kuma yana nan ne a cikin karamar hukumar Obudu dake jahar, kuma hakan yasa jama’a da dama masu yawon bude suna tururuwa zuwa wannan gari don gane ma idanuwansu wannan abin al’ajabi.
A yayin da sauran kiris hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta kammala bayyana sakamakon zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, mun samu cewa Atiku Abubakar ya yiwa Buhari diban Karen Mahaukaciya a jihar Cross River.
Wani mutum Dan shekaru 37 mai suna Leo Columbus ya bayyana a gaban hukumar yan sanda ta jihar River a sanadiyyar kone 'yar dan uwan sa mai shekaru uku a duniya da yayi. Ta tabbata dai wanda ake zargin ya sanyawa 'yar dan uwansa...
Gwamnan jihar Cross River, Ben Ayade ya bayyana cewa zai nada sabbabin mataimaka 6,000 ya kuma samar da ayyuka 50,000 daga watan Janairu na shekarar 2017.