Dan takara
Za a ji labari Gwamnan jihar Ondo ya yi ikirarin Bola Tinubu zai lashe zaben shugaban kasa da za ayi. Rotimi Akeredolu ya fadawa mutanensa su yi APC sak a 2023.
A jihar Ribas abin bai yi kyau ba, domin ‘Yan daba sun je kauyen ‘dan takaran majalisa, sun kona masa gida. Ezemonye Ezekiel-Amadi ya shaida haka a wani bidiyo.
‘Dan takaran Hope Democratic Party a zaben 2019 yana kalubalantar kujerar Muhammadu Buhari. Alkali ya yi watsi da karar, ya ki yarda ya tunbuke Shugaban Kasa
Naja’atu Muhammad ta fito da ‘Dan takaranta a APC a 2023. 'Yar siyasar ta ce tun farko ba ta goyon bayan Bola Tinubu ya samu takarar shugaban kasa a APC ba.
Ana yaɗa labarun ƙarya akan Asiwaju Bola Tinubu. Hadiminsa ya karyata labaran da ake yadawa a kan cafke motocin kudi daga gidan shi a kan hanyar zuwansu banki.
Irinsu International Press Centre; Institute for Media and Society; da Partners for Electoral Reform sun yi bincike a kan magudin da za ayi a zabe mai zuwa.
Kakakin New Nigeria People’s Party (NNPP) ya zargi INEC da kin bin hukuncin kotu, Dr. Agbo Major ya ce hukumar tayi watsi da doka wajen canza wasu yan takaranta
An hana PDP kamfe, an kori ‘yar takarar Gwamna yayin da ta je yakin zabe a Legas. Jam’iyyar hamayya ta PDP ta ce ba kowa ya kitsa aikin nan ba sai Abolanle Bada
Kakakin Coalition of United Political Parties (CUPP)a Delta, Prince Henry Eze ya bada sanarwar goyon bayan Atiku Abubakar ne saboda manufofinsa da tafiyarsa.
Dan takara
Samu kari