Babban bankin Najeriya CBN
Tsohon mataimakin gwamnan babban banki CBN, Farfesa Kingsley Moghalu. ya ce babu tababa Emefiele ne gwmanan CBN mafi muni da aka yi a tarihin ƙasar nan.
Bayan fitowarsa daga gidan kurkurku, Godwin Emefiele ya musanya zargin da ake yi masa na tafka barna a lokacin da yake rike da bankin CBN, ya ce sharri ne,
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi ikirarin cewa wasu bankuna a kasar suna hada baki da masu sana'ar PoS don hana al'umma samun wadatattun takardun naira.
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake siyan wasu bankunan kasuwanci guda biyu da aka siyar a lokacin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya karyata batun kasancewa da hannu a zargin cire kudi dala miliyan 6.3 daga CBN ba bisa ka’ida ba.
Rahoton binciken da shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya sa a yi a babban bankin Najeriya na kara fitowa, an ga yadda Godwin Emefiele ya bu wata hanya y asayi bankuna 3.
Tsohon shugaban babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya bar gidan gyran hali na Kuje bayan ya cika sharuddan belinsa. Emefiele zai yi Kirsimeti a gida.
Kungiyar kwadago ta gargaɗi babban bankin Najeriya ya yi duk mai yiwuwa wajen ganin karancin Naira da ake fama da shi ya zo ƙarshe ko kuma ta shiga yaji.
Bayan shekara uku, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya janye dokar da ya kakabawa masu hada-hadar sulallan 'crypto' tare da ba bankunan umurni kan hakan
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari