Muhammadu Buhari
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, ya yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya ceto yan Najeriya da suka makale a Sudan.
Watakila Shugaban kasa Muhammadu Buhari na baiwa wasu fitattun yan Najeriya hakuri ne a sakonsa na ranar sallah wadanda suka hada da Bola Tinubu da Osinbajo.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, da shugaba mai jiran gado, Asiwaju Tinubu sun yi wa juna fatan Alheri ta wayar salula bayan gama.azumin Ramadan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana da tabbacin cewa yan Najeriya za su kare martabar damokradiyyar kasar shiyasa ba shi da haufi a kan haka ko kadan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna matsuwarsa na son mika mulki a ranar 29 ga watan Afrilu tare da komawa mahaifarsa wato garin Daura da ke jihar Katsina.
Shugaba Muhammadu Buhari ya roki yan Najeriya su yi masa afuwa idan ya musu ba daidai ba yayin da ya ke gudanar da ayyukansa cikin shekaru bakwai na jagoranci.
Mabiya addinin gargajiya a Najeriya sun yunkuro suna neman FG ta ware musu ranar 20 ga watan Agustan ko wacce shekara a matsayin hutu a matsayinsu na yan kasa.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ya cika wa ƴan Najeriya alƙawarin da ya ɗauka na yin ahihin zaɓe a ƙasar nan. Buhari ya faɗi haka ne cikin saƙon Sallah.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya bayyana dakatar da Hudu Yunusa Ari bisa zarginsa da kawo tsaiko ga zaben gwamnan jihar Adamawa da aka kammala.
Muhammadu Buhari
Samu kari