Muhammadu Buhari
Jagora a NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ya yi butulci mafi girma a tarihin duniya. Buhari ya taka rawa wajen nasarar Abba a kotu bayan zabe.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya yi gargadi kan shirin kafa dokar Shari’a a Oyo, idan jama’a suka buƙaci hakan bayan ya zama gwamna a 2027.
Tsohon hadimin Ganduje, Cif Okpala ya karyata Buba Galadim, ya ce tsohon shugaban APC bai taba zagi ko cin mutuncin marigayi Muhammadi Buhari ba.
A labarin nan, za a yi waiwaye game da yadda 'dan tsohon Shugaban kasa ya zabi ya bi bayan Muhammadu Buhari duk da rashin goyon bayan mahaifinsa.
Tsohon ministan yada labarai, Lai Mohammed ya bayyana irin taimakon da ya yi wajen samun nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023 da ya gabata.
Tsohon Ministan Yaɗa Labarai, Lai Mohammed, ya ce wani minista ya munafurce shi a zamanin Muhammadu Buhari, amma tsohon shugaban kasar ya ki amincewa da haka.
Lai Mohammed ya ƙaddamar da wani littafi da ya rubuta, inda ya bayyana sirrin amanar da ke tsakaninsa da tsohon Shugaban Ƙasa Buhari tun daga 2012 zuwa 2025.
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi magana kan jita-jitar cewa zai auri Aisha Muhammadu Buhari. Pantami ya bayyana cewa ya dauki Aisha Buhari a matsayin uwa.
Hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya ce labarin auren tsohon ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami da Aisha Buhari karya ce.
Muhammadu Buhari
Samu kari