Muhammadu Buhari
Tsohon hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa, Babafemi Ojudu ya ce zai gayyaci Tinubu da Aisha Buhari zuwa wurin kaddamar littafin abin da ya faru a mulkin Buhari.
Gwamnatin Jihar Kebbi ta musanta zargin cewa tana da hannu a binciken da hukumar EFCC da ake yi wa tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami a Abuja.
Marubucin da ya rubuta tarhin Muhammadu Buhari, Charles Omole ya ce wasu na kusa ta kusa da marigayin kan dasa labarai a jaridu domin shugaban kasa ya karanta.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Yar marigayi Muhammadu Buhari, Fatima Buhari ta ce an gano takardun gwamnati da ke dauke da sa hannun bogi na marigayi tsohon shugaban kasar a lokacin mulkinsa.
Kotu ta ki amincewa da bukatar beli da Abubakar Malami ya shigar, tana cewa zamansa a hannun EFCC ya halasta bisa ingantaccen umarnin wata babbar kotun.
Yar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Fatima Buhari ta ce Tunde Sabiu yana da iko mai yawa a fadar shugaban kasa ta hanyar sarrafa takardu.
Tsohon ministan yada labarai a gwamnatin Muhammadu Buhari, Lai Mohammed ya bayyana yadda ya dakatar da Twitter (X) a 2012 bayan samun izinin Buhari.
Muhammadu Buhari
Samu kari