
Bad Pastors







Wani mutum dan asalin Najeriya mai zama a kasar Amurka ya fallasa faston da yake lalata da matar shi da diyar shi amma kuma yana kokarin jawo hankulan mutane a kan illar hakan, kamar yadda jaridar Gistmania ta ruwaito...

Wasu majiyoyi masu tarin yawa a kafafen sada zumunta sun bayyana yadda wani fasto ya fada halin tsaka mai wuya. Ya biya wani mutum dubu dari biyar don yayi amfani da shi a matsayin 'mu'ujiza' a cikin akwatin gawa don ya damfari...

JS. Yusuf, babban faston Touch for Recovery Outreach International, wata coci ce da ke Abuja, an gano cewa ya fara siyar da dan kamfai da rigunan nono don samun miji ga 'yan matan cocin. Yusuf ya ce wadannan kayan zasu sa mace..

Wata matar aure ta koka da yanayin da ta ke ciki a gidan mijinta saboda damuwar da ta fada. Ta zargi fasto da yi wa mahaifar da danta na farko ya fito ciki, wani sihiri don kuwa har yanzu da ya kai shekaru biyu ba ya iya tafiya...

A coci dai an san fastoci da bayani tare da huduba ga jama'a. Sau da yawa hudubobin kan tabo addini ne tare da wasu manyan lamurran da ke ci wa mutane tuwo a kwarya. Amma ba abin mamaki bane idan hankalin mutum ya dauku a kan...

Abin mamaki baya karewa a duniya. Matar aure ce ke neman shawarar yadda zata tsinke dangantakarta da fasto wanda mijinta ke tsammanin yana zuwa ne don yi mata addu’a. Bai sani ba ashe kwanciya suke a kan gadon aurensu...
Bad Pastors
Samu kari