Bad Pastors
Limami ya yi garkuwa da kansa, ya nemi mabiyansa su biyashi miliyan 3
Legit.ng ta ruwaito Limamin mai suna Adewuyi Adegoke ya hada baki ne da wani mutumi Oluwadare Sunday wanda ya turashi ya amso naira miliyan uku daga wajen mabiyansa domin a sako musu Limaminsu da suke zaton an yi garkuwa dashi.