Atiku Abubakar
A yau Juma'a 23 ga watan Agustan 2024 jiga-jigan siyasar Najeriya da dama suka samu halartar daurin auren yar Atiku Abubakar a yau Juma'a a birnin Abuja.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya zargi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da kokarin lalata kasar nan, amma kamfanin NNPCL ya musanya haka.
Kamfanin mai na NNPCL ya ce Bola Tinubu bai mallaki kamfanin mai na OVH inda dansa Wale Tinubu ya mallaka. NNPCL ya ce bai harkar siyasa da zai mika wuya ga Tinubu.
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya jagoranci tawagar gidan Kashim Imam zuwa neman auren 'yar Atiku Abubakar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai sakacin gwamanti a tabarbarewar tsaro yayin da ya mika sakon ta'aziyyar mutuwar Sarkin Gobir.
Ana ta samun karuwar kiraye-kiraye daga ciki da wajen jam'iyyar PDP na ganin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya sake neman takarar shugaban kasa.
Kungiyar matasa masu goyon bayan tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku sun ce babu wani mahaluki da zai iya dakatar da Atiku a zaben shugaban kasa na 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu bisa dawo da sabon samfurin biyan tallafin man fetur a Najeriya.
Ministan kudin ya amince cewa an shiga matsin lamba saboda haka aka kawo dabaru. Wasu sun ce Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu ta sato tsarin ne wajen Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar
Samu kari