Atiku Abubakar
Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya soki tsarin tikitin Musulmi da Musulmi, ya ce bai dace da Najeriya ba idan aka duba bambancin addini a kasar.
Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ko kaɗan bai taɓa gigin cin amanar Bola Ahmed Tinubu ba a lokacin da suka ƙulla kawancen siyasa a zaɓem 2007.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya ce ya na wannan yaki da kuma shari'a da Bola Tinubu don kwato wa 'yan Najeriya hakkinsu.
Lauyan Atiku Abubakar ya yi zargin cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatarwa hukumar zabe mai zaman kanta da takardar karatu na bogi ne a 2023.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP ya yi kira ga takwarorinsa na LP da NNPP, Obi da Kwankwaso su hada kai da shi a kokarinsa na korar Tinubu daga mulki
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta hannun sakataren watsa labaranta na ƙasa, Felix Morka, ta caccaki Atiku kan takardun karatun Shugaba Tinubu.
Alhaji Atiku Abubakar, Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya ce ya cigaba da aikin Fawehinmi ne.
Watakila za a tunbuke Bola Tinubu a kotu, amma a yafe masa laifinsa idan ya hau mulki. Tun 1999 aka fara bankado zargin da ake yi wa Bola Tinubu da ya nemi gwamna.
Jami’ar Jihar Chicago ta yi magana kan ingancin takardar shaidar karatu da Shugaba Bola Tinubu ya gabatarw ahukumar zabe ta kasa gabanin zaben 2023.
Atiku Abubakar
Samu kari