Atiku Abubakar
A labarin nan, za ku ji cewa ana hasashen wasu daga cikin manyan da suka taru a ADC domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu za su nemi kujerar shugaban kasa.
Fitaccen ɗan jaridar nan, Dele Momodu ya bayyana cewa babu wani abu ko da tikitin takara ne da zai raba Atiku, Obi da sauran kusoshin haɗaƙa a jam'iyyar ADC.
A labarin nan, za a ji tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Dumebi Kachikwu, ya yi zargin cewa yan adawa sun shiga ADC ta hannun baragurbin cikinsu.
Tsagin jam'iyyar LP ya bukaci Peter Obi ya fita daga tafiyarsu bayan halartar taron hadakar 'yan adawa a Abuja. LP ta ce ba za ta shiga hadakar 'yan adawa ba.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan sufurin jirgin sama, Festus Keyamo ya ce taron tsofaffin yan siyasa a ADC ba wata barazanar a zo a gani ce ga APC ba.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan hadakar 'yan adawa a ADC. Fadar shugaba Tinubu ta caccaki mutanen Buhari da suka hade da Atiku Abubakar da El-Rufa'i.
Mai magana da yawun kungiyar haɗaka, Bolaji Abdullahi ya ce sun zaɓi ADC a matsayin jam'iyyar da za su yi amfani da ita saboda tsarinta da manufofinta.
Uban jam'iyyar ADC, Ralph Nwosu ya ce David Mark da Rauf Aregbesola suna da kwarewar jagorantar haɗakar ƴan adawa zuwa fadar shugaban kasa a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji yadda sabon shugaban ADC, Sanata David Mark ya sha gwagwarmayar siyasa tun a zamanin mulkin soja na Muhammadu Buhari da na dimokuraɗiyya.
Atiku Abubakar
Samu kari