Atiku Abubakar
Yayin da shirye-shiryen tunkarar 2027 ke kara kankama, ana ganin manyan kusoshin haɗaka 3, Atiku, Abubakar, Peter Obi da Amaechi na iya kawo tangarɗa.
Shugaban jam'iyyar ADC a jihar Zamafara, Kabiru Garba ya bayyana cewa za su karbi gwamna Dauda Lawal idan ya sauya sheka daga PDP. Ya ce SDP na kara karbuwa a jihar
Jam'iyyar PDP na ƙara fuskantar rugujewa yayin da tsohon shugaban kwamitin sulun jam'iyya, AVM Shehu ya tattara kayansa ya koma jam'iyyar haɗaka watau ADC.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce a shirye yake ya marawa duk wanda jam'iyyar haɗaka watau ADC ta bai wa tikitin takarar shugaban ƙasa a 2027.
Jam'iyyar hadaka ta ADC ta ce tana shirin karbar gwamnoni biyar a Najeriya nan gaba kadan. ADC ta ce gwamonin sun ba da tabbacin shiga jam'iyyar.
Wani dan Majalisa ya tsokano ƴan Najeriya da ya kwatanta hatsarin jirgin zaman da ya girgiza Najeriya da haɗakar ƴan adawa ta ADC, mutane sun yi masa ca.
Solomon Dalung ya kare sabbin shugabannin ADC tare da musanta zargin kwace jam’iyyar, yana mai cewa babu bidiyon David Mark da ke nuna yana cusa kudi a aljihu.
Tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Bode George ya soki Atiku Abubakar da wasu manyan jiga-jigai, yana mai cewa bai kamata su gudu su bar gidansu na asali ba.
Dan majalisar tarayya na ADC, Hon. Leke Abejide ya bayyana cewa ba zai shiga haɗakar da ƴan adawa ke ƙoƙarin yi a jam'iyyarsa ba, ya ce ba za su kai labari ba.
Atiku Abubakar
Samu kari