Atiku Abubakar
Mai neman kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya lallasa manyan abokan karawarsa a zaben Sokoto da Jihar Kebbi.
Peter Obi na jam'iyyar Labour Party ya zama zakaan gwajin dafi a siyasar Najeriya bayan lashe zaben birnin tarayya Abuja bayan lashe a jihar Legas. Birane biyu
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar Bauchi, inda ya doke Bola Tinubu na jam'iyyar APC.
Za a ji cewa duk da ba a gama zaben shugaban kasa ba ba, Tsohon gwamna a jihar Ekiti, Ayo Fayose ya ce Atiku Abubabakar ya sallama, ya yi ritaya daga siyasa.
Atiku Abubakar ya ba Bola Tinubu ratar kuri’u fiye da 150, 000 a Zaben Kaduna. APC ta sha kasa a Giwa, Kauru, Lere, Ikara, Kagarko, Zaria, S/Gari, da Makarfi.
INEC Ku Daure, Ku Cije Akan Gaskiya Karku Bari Matsin Lamba Yayi Tasiri Akan Ku - Atiku Abubakar Ya Fadawa INEC ta Hannun Na Daman Sa'a Yakin Neman Zabe a Abuja
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya lallasa jam'iyyar APC mai mulki a ƙaramar hukumar gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya lallasa Bola Ahmed Tinubu da Peter Obi a mahaifarsa ta jihar Adamawa.
Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Bola Tinubu ya ci zubuka a kananan hukumomi 21 cikin 27 a Jigawa.
Atiku Abubakar
Samu kari