Arewa
Rahotanni sun tabbatar da cewa wata jami’in shige da fice, Christian Oladimeji ta gamu da tsautsayi bayan yan sanda sun dirka mata harbi a Minna ta jihar Niger.
Wasu yan bindiga dauke da muggan makamai sun kutsa cikin wani gida a jihar Adamawa inda suka sace fastoci biyu, Rabaran Mathew David Dusami da Rabaran Abraham Samman
Rahotanni sun tabbatar da cewa dakarun 'Operation TSAFTAN DAJI III' sun fatattaki 'yan bindiga a yankin Zurmi da ke jihar Zamfara a Arewacin Najeriya.
Daliba daya ta rasu, biyar sun jikkata sakamakon rushewar bangon aji a GGSS Potiskum, Yobe. Gwamnatin jihar ta ce za a binciki musabbabin hatsarin.
Watanni da haramta karuwanci da caca a Katsina, hukumar Hisbah ta hana ayyukan gidajen casu domin bin ka'idar addinin Musulunci da kuma al'adar Hausawa.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa, ya sallami dukkan hadimai da masu rike da sarautar gargajiya a yankunan da ya kirƙiro sababbin masarautu.
Aƙalla mutane takwas ne suka samu raunuka bayan bindigar mafarauci ta tashi ba da gangan ba yayin taron cocin LCCN a karamar hukumar Demsa da ke jihar Adamawa.
Sanatoci daga Arewacin Najeriya sun ja hankalin gwamnatin tarayya da Bola Tinubu kan titunan Arewa. Sanata Goje da Sanata Sani Musa sun yi kira ga gwamnati.
Majalisar Dokokin Jihar Benue ta dakatar da mambobinta 13 da suka nesanta kansu daga tsige alkalin jihar, mai shari'a, Maurice Ikpambase a zamanta na ranar Talata.
Arewa
Samu kari