Arewa
Shugaban yaki da cin hanci na jihar Kano, Muhuyi Magaji ya bayyana matakin da za su dauka idan har tsohon gwamna Abdullahi Ganduje ya ki amsa gayyatar hukumar.
Gwamnatin jihar Kwara ta janye shirinta na rage wa ma'aikatan jihar ranakun zuwa wurin aiki, ta umarci kowane ma'aikaci ya ci gaba da zuwa sau 5 a kowane mako.
Shugaban karamar hukumar Karu da ke jihar Nasarawa ya yi barazanar soke adaidaita sahu a yankinsa saboda aikata muggan laifuka da suke yi a karamar hukumarsa.
Wata kotu da ke zamanta a Dei-Dei a birnin Abuja ta tsare wani matashi mai suna Darlington Chibundu bisa zargin satar jita da makirfo guda biyu a cikin majami'a
'Yan bindiga sun yi ajalin wani lauya mai suna Ahmad Muhammad Abubakar a gidansa da ke karamar hukumar Bangudu cikin jihar Zamfara da yau Laraba 5 ga watan Yuli
Hukumar Yaki da Cin Hanci (EFCC) reshen jihar Borno ta gurfanar da wani mai suna Isiyaku Ibrahim da ake zargi da handame dukiyar marayu da ya kai har N12m.
Wasu miyagun yan fashi sun kai farmaki fadar mai martaba Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago, sun harbi dogarai biyu kuma sun yi awon gaba da makudan kuɗi.
Kotun Majistare da ke jihar Kano ta ba da umarnin ci gaba da tsare tsohon kwamishinan ayyuka, Idris Wada kan zargin badakalar N1bn don samun daman bincike.
Masarautar Zazzau da ke jihar Kaduna ta dakatar da wani Hakimi bisa zargin daukar doka a hannunsa, ya ce ya daka masahin ne saboda yana luwadi a jikin gidansa.
Arewa
Samu kari