Anambra
Wasu ƴan damfarar yanar gizo da aka fi sani da Yahoo Boys sun far wa dakarun hukumar EFCC ba zato ba tsammani, sun kashe jami'i ɗaya wani na kwance a asibiti.
Sojojin Najeriya da 'yan sanda sun gwabza da 'yan a ware masu kokarin raba Najeriya a jihar Anambra. An kashe 'yan ta'adda biyar tare da kwato tarin makamai.
'Yan kasuwa da dama sun shiga jimami bayan tashin wata gobara a jihar Anambr a. Gobarar wacce ta tashiɓda tsakar ta jawo asarar kayayyakinna miliyoyin naira.
Wani malamin addini ya koma bautar gargajiya saboda girmama iyaye da kakanni. Malamin ya yi ridda ne bayan karatun boko mai zurfi da ya yi a jami'a.
Za a gudanar da zaben gwamnan Anambra a shekarar 2025. A cikin wannan rahoto, Legit.ng Hausa ta duba wasu dalilai biyar da ka iya hana Charles Soludo samun tazarce.
Tsohon shugaban karamar hukumar kwaryar birnin Abuja watau AMAC, Prince Nicholas Ukachukwu ya sauya sheka zuwa APC tare da shiga takarar gwamnan Anambra.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai mummunan hari gidan wani boka a Anambra sun kashe masa yara uku sun wurga su a cikin wata mota. An fara bincike.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari a Anambra ana tsaka da shirye shiryen jana'iza. An kashe fararen hula da 'yan sanda yayin hari. An bukaci kamo masu laifin.
An shiga tashin hankali a garin Ihiala yayin da 'yan bindiga suka kashe mutum uku, ciki har da jami’an tsaro biyu, bisa bijirewa dokar zaman gida.
Anambra
Samu kari