Anambra
Turmutsitsin Anambra ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 22. Wadanda suka samu raunuka suna kwance a asibiti yayin da ake bincike kan yadda hakan ta faru.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nuna takaici bayan aukuwar iftila'in da ya yi sanadin mutuwar mutane a Abuja da Anambra inda ya fasa gudanar da bukukuwan ya shirya.
Mutum 27 sun mutu a turereniya yayin rabon shinkafa a Okija, Anambra. Ganau sun bayyana yadda kyakkyawan niyya ya koma masifa, bayan mutane sun rasa rayuka.
Majalisar Anambra ta amince da kasafin kudin 2025 na N607bn, wanda ke kunshe da kashi 23 na gudanarwa da kashi 77 na manyan ayyuka. An yabawa Gwamna Suludo.
Gwamnan jihar Anambra ya fara shirin daukar matakin magance matsalar rashin tsaro a jihar. Gwamna Chukwuma Soludo ya shirya yin afuwa ga masu garkuwa da mutane.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu kwacen mota ne sun bindige lakcara, Dr. Fabian Osita da ke koyarwa a Jami'ar Nnamdi Azikiwe a Anambra.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani Fasto a Anambra, Godwin Okpala ya bace yayin da yake kan hanyar zuwa garin Umuchu da ke jihar a Kudancin Najeriya.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charlels Chikwuma Soludo ya bayyana cewa kofar APGA a buɗe take ga duk jam'iyyar da ta shirya kawo ci gaban Najeriya.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Osita Chidoka ya yi murabus daga jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya inda ya ce ya hakura da siyasa gaba daya.
Anambra
Samu kari