Aliko Dangote
Diyar mai kudin Afrika, Aliko Dangote, ta yi taku a wajen wani taro da ta halarta. Ta kasance darakta a kamfanin mahaifinta amma ta ware lokacin sharholiya.
Shugaban kasa Tinubu, Sultan na Sakkwato, Sa’ad Abubakar da wasu Musulman yan Najeriya 13 da suka shiga jerin musulman duniya 500 masu fada a ji a 2024.
A watan Disamban 2023, kamfanin zai warewa matatar litan danyen mai miliyan 6, da zarar an rattaba hannu a yarjejeniyar, fetur zai samu a Najeriya cikin sauki.
Bayan karya farashin siminti, BUA zai bude wani babban kamfanin sarrafa siminti a jihar Sokoto a watan Janairu, 2024. Haka zalika, shugaba Tinubu zai halarci taron.
Danyen man da ake bukata domin a samar da man fetur, man jirgi da dizil ya zama aiki, a gama gina wasu kananan matatu domin a rika tace danyen mai a Najeriya.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya tabbatarwa da shugaban ƙasa Bola Ahmed, sabon farashin simintinsa zai fara aiki da zarar an ƙaddamar da sabbin wurarensa.
Aminu Dantata ya bada labarin silar arzikinsu na tsawon shekara da shekaru. A yau ‘Dantata ya na da filaye a Saudi Arabia, Dubai, Dubai, Masar, Jamus
Yayin da ake murna da kammala matatar man Dangote, wani rahoto da aka fitar ya bayyana yadda hakan zai kawo tashin farashin man fetur a shekarar 2024.
Mai kamfanin BUA, Abdussamad Rabiu ya ci gaba da rike matsayinsa a jerin masu kudin Nahiyar Afirka, ya ci ribar fiye da biliyan daya a sa'o'i 24.
Aliko Dangote
Samu kari