Aisha Buhari
Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta yi tafiya tun tuni, har yanzu ba ta Najeriya. Uwargidar Shugaban kasar ta tafi Dubai domin Likitoci su duba lafiyar jikinta.
Hadimin A'isha Buhari, uwargidan shugaban Najeriya ya ƙaryata iƙirarin cewa matar shugaban ƙasar ta tafi Dubai ne don rashin tsaro a ƙasar. Hadimin, Kabiru Dodo
Za ku ji Hadimin Shugaban kasa, ya wanke mai gidansa daga zargi, ya fadi alilin da ya sa aka dauki watanni 6 shugaba Buhari bai nada Ministoci ba da farko.
Oby Ezekwesili ta na so a duba lafiyar Buhari ko ya cancanci yayi mulki, ta ce kwamiti na dabam ya kamata ya yi wannan aiki, ba likitocin fadar shugaban kasa ba
Aisha Yesufu ta na kan gaba a tafiyar kawo ƙarshen rundunar SARS#EndSARS, wani kira da ya jawo hankalin duniya kan kitimurmurar da sashe na musamman mai yaƙi da
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta bukaci a sanya kasar Najeriya a addu'a. Aisha Buhari ta mika bukatar ne ta hanyar wallafar da tayi.
Mun ji Mai dakin Buhari za ta bude manya-manyan asibitoci a fadin Najeriya. Uwargidar Shugaban kasa ta yi alkawarin gina dakunan yaki da Kansa a fadin Najeriya.
Ngozi Okonjo-Iweala ta samu goyon bayan mafi yawan kasashe a takarar WTO amma Amurka ta na mata adawa. Najeriya ta ce sai inda karfinta ya kare a wannan zaben.
Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta kaddamar da sabon kamfen akan rashin tsaron dake kasar nan a shafinta na Twitter a ranar Lahadi.
Aisha Buhari
Samu kari