Ahmed Musa
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya yi martani mai zafi kan cece-kuce da ake yi bayan ya ki mika hannu ga Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a kwanakin baya.
Wani matashi ya tuko keke daga jihar Benue zuwa gidan Ahmed Musa don gaishe shi. An gano mutumin tare da ‘dan wasan a wani hoto da ya wallafa a Instagram.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa da mai tsaron baya, Shehu Abdullahi, sun ziyarci mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero bayan gama gasar AFCON 2023.
Ahmed Musa, kyaftin tawagar Super Eagles ta Najeriya, ya yaba da juriya, jajircewa da sadaukarwar da 'yan wasan suka nuna a wasan karshen na AFCON 2023.
Kyaftin din tawagar Super Eagles, Ahmed Musa ya ce ba ya tsammanin barin kungiyar nan kusa inda ya ce a ko da yaushe ya na shirye idan aka kira shi cikin tawagar.
Ahmed Musa ya jagoranci tawagar Super Eagles wurin yin addu'a na musamman ga wadanda suka rasa ransu yayin kallon wasanta da Afirka ta Kudu a ranar Laraba.
Wani Bature ya yi hasashen yadda wasan kusa da na karshe na AFCON zai kare tsakanin Najeriya da Afrika ta Kudu. Ya fadi sunan dan wasan da zai zura kwallo a raga.
Shugaba Tinubu ya karfafi guiwar Super Eagles a yayin da take shirin buga wasan daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin nahiyar Afrika (AFCON) da Angola.
Ahmed Musa ya na cikin kwararrun ‘yan wasan Super Eagles wadanda aka dade ana yi da su. Musa ya fadawa 'yan kwallon Najeriya yadda za ayi nasara a kan Angola.
Ahmed Musa
Samu kari