Ahmed Musa
Fitaccen dan wasan kwallon kafa a Najeriya, Ahmed Musa ya bukaci hadin kai don kawo zaman lafiya mai dorewa yayin da ake fama da rikici a jihar Plateau.
Gobara ta tashi a dakin taro na miliyoyin naira mallakin Ahmed Musa da ke Kaduna. Gobarar ta shafi harabar dakin taron ne bayan ta tashi daga wani shago.
Jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana alakar da ke tsakaninsa da tauraron kwallon kafa, Ahmed Musa. Ya ce Musa ba ubangidansa bane.
Shahararren ɗan wasan gaban nan ma Super Eagles Ahmed Musa, ya gwangwaje fitaccen jarumin fina-finan Hausa Abdullahi Karkuzu da kyautar gida na N5,500,000.
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa Ahmed Musa, ya bayyana cewa ya rage farashin litar fetur a gidan mansa dake Kano ne domin ragewa 'yan Najeriya raɗaɗin da suka.
Kyaftin din kungiyar Super Eagles, Ahmed Musa ya gina katafariyar makaranta inda ya karanta iyayensaa Musa da Sarah ta hanyar sanyawa makarantar sunayensu.
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Ahmed Musa, ya kwanta a asibiti, likitoci suka yi masa tiyata a hannunsa na hagu. An yi aikin cikin nasara.
Sai dai baya ga soyayyarsa ga kwallon kafa da kasarsa, zakaran 'dan wasan yana kaunar ababen hawa na kasaita kuma na zamani inda suka cika garejinsa da birgewa.
Kyaftin Ahmed Musa, hya bar kungiyar kwallon kafan Turkiyya Fatih Karagumruk inda ya samu shiga wata gagarumar kungiyar Sivasspor a yarjejeniyar shekaru biyu.
Ahmed Musa
Samu kari