Jihar Adamawa
Hudu Ari ya ce sam ba Fintiri ne ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa ba, ya ce Binani ce ta lashe zaben don haka bai aikata laifi wajen sanar da ita ta ci ba.
Dole DSS ta yi gaggawar sakin magoya bayan PDP da aka cafke a Adamawa. Alkali Christopher Dominic Mapeo ya yi umarni a sake su, kafin ya daga kararsu zuwa Mayu.
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta cafke shugaban jami'an tsaron gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, bisa zargin cin zarafin jami'an zabe da wani babban jami
Yanzu muke samun labarin abin da ya faru a kotun tarayya da ke Abuja, inda aka kori karar da Binani ta shigar game da sakamakon zaben gwamnan jihar Adamawa.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta ce bata san inda dakataccen kwamishinan zaɓen jihar Adamawa ya maƙale ba har yanzun bai amsa kiran da ta masa ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya bayyana dakatar da Hudu Yunusa Ari bisa zarginsa da kawo tsaiko ga zaben gwamnan jihar Adamawa da aka kammala.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta musanta zargin cewa ta shirya yi wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, magudi a zaben gwamnan jihar.
Zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bukaci ‘Yan Sanda su yi bincike a kan zaben Adamawa. Shugaban mai jiran gado yana so a binciki abubuwan da suka faru.
Dazu ne aka ji Lai Mohammed yana bayanin abin da ya jawo shugaban kasa ya kauracewa hatsaniyar da aka shiga a zaben jihar Adamawa da aka kammala a jiyan nan.
Jihar Adamawa
Samu kari