Jihar Adamawa
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa ta kori karar Umar Ardo da jam'iyya SDP a kalubalantar nasarar gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa.
Bayan shafe tsawon watanni takwas a tsare a gidan gyara hali na Hong da ke karamar hukumar Hong a jihar Adamawa kan sace wata riga, Zuwaira Yusuf ta samu yanci.
Majalisar wakilai a Najeriya ta dakatar da shirin mika wani yanki na jihar Adamawa ga kasar Kamaru, yankin Sina na karamar hukumar Michika da ke jihar.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala Ngilari, ya jaddada cewa tsawon lokacin da ga shafe a kan mulki, bai taɓa samun kuɗi naira biliyan ɗaya ba a asusu.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Umaru, Fintiri ta bayyana cewa lodi fiye da ƙima, rashin kula da yanayi da rashin rigar ruwa ke jawo hatsarin ruwa.
Dan takarar shugabancin ƙasa Alhaji Atiku Abubakar ya nuna alhininsa bisa haɗurran jiragen ruwan da aka samu a jihar Adamawa da ma wasu sassa daban-daban.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya jajanta wa iyalan mutanen da suka mutu a haɗurran jiragen ruwan da suka afku a jihohin Adamawa da kuma Neja.
Wani faifan bidiyo da aka yada ya nuna yadda wani dan sanda ke gadin shugaban daliban jiar Adamawa, mutane sun yi martani kan wannan faifan bidiyo.
Wani hatsarin jirgin ruwa a jihar Adamawa ya yi ajalin mutane da dama yayin da wasu su ka jikkata a kauyen Gurin da ke karamar hukumar Fufore a jihar.
Jihar Adamawa
Samu kari