Hadarin jirgi
An kama wani fasinja bisa laifin satar kwamfutar tafi da gidanka ta wani fasinjan a cikin jirgin Ibom Air da ke shirin tasowa daga Legas zuwa Abuja babban.
Wani jirgin saman horar da sojojin saman Najeriya FT-7NI ya yi hatsari a Makurdi, jihar Benue a ranar Juma’a, 14 ga watan Yuli kuma ba a rasa rai ko daya ba.
Bola Ahmed Tinubu ya iso Najeriya bayan an gama taron kungiyar ECOWAS. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila da tsofaffin Gwamnoni su ka tarbo Tinubu a tashar jirgin sama.
Mutane sun yi surutu a kan yadda aka nemi a kawo Nigeria Air a mulkin Muhammadu Buhari. Hadi Sirika wanda ya na da kusanci da shugaban kasa, ya yi yadda yake so
Yan sanda da taimakon mutanen gari sun samu nasarar tsamo gawarwakin ɗaliban ABU da wani ɗalibi ɗaya a ruwa kwana biyu bayan haɗarin jirgin ruwa a Kalaba .
Sanata Ned Nwoko ya bayyana yadda ya tsallake rijiya ta baya yayin da ya ce yana daga cikin wadanda aka gayyata don yawon bude ido a jirgin ruwan da ya nutse.
An tabbatar da rasuwar mutane 5 ɗin da ke cikin jirgin ruwa mai nunƙaya Titan, wanda jirgi ne na 'yan yawon buɗe ido mallakin kamfanin OceanGate, wanda ya yi.
Akwai mutane da-dama da sun biya kudin aikin hajji, amma ba su makomarsu ba. NAHCON ta tabbatar da cewa babu wanda za a bari ba tare da ya sauke farali ba.
Rahotanni sun tabbatar da aukuwar wani mummunan hatsarin jirgin ruwa a wani ƙauye cikin jihar Kwara. Jirgin mai ɗauke da mutum 100 ya kife ne ana cikin tafiya.
Hadarin jirgi
Samu kari