Abun Bakin Ciki
Allah ya yiwa tsohon gwamnan jihohin Ribas da Filato na mulkin sojoji, Kanal Musa Sheikh Shehu mai ritaya, rasuwa a safiyar ranar Lahadi, 19 ga watan Yuni.
Fasinjoji goma sha takwas a wata motar bus sun kone kurmus a wani hatsarin sassafe da ya wakana a Gidan Kwano hanyar Minna-Bida a karamar hukumar Bosso, Neja.
Gwamnati da jama'ar jihar Yobe sun shiga alhinin rashin dan mataimakin gwamnan jihar, Idi Barde Gubana, wanda ya rasu a ranar Asabar, sakamakon hatsarin mota.
Jami'an tsaro sun tsinci rubabbun gawarwakin wani dan kasuwa, Lawrence Olorungbon, matarsa da yaransu uku a cikin gidansu da ke yankin Apapa ta jihar Lagas.
An yi jana’izar Harira Jibril, mai cikin da kungiyar IPOB ta yi wa kisan gilla tare da ’ya’yanta hudu da dan cikinta a Jihar Anambra a safiyar ranar Laraba.
Tsohon ministan sadarwa na Najeriya Olawale Adeniji Ige, ya rasu yana da shekaru 83 a duniya a ranar Litinin 9 ga watan Mayu, kamar yadda diyar sa ta sanar.
Wata budurwa mai shekaru kusan 30, mai suna Ugochi Nworie ta rasa rayuwarta sanadiyyar hadaka wurin yi ma ta fyade a wani Otel cikin Abakaliki, jihar Ebonyi.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Alagbo Graham Douglas, ya mutu a safiyar ranar Litinin, 25 ga watan Afrilu, a babban birnin tarayya Abuja, bayan jinya.
Wasu ‘yan bindiga sun bindige sabon zababben Kansilan gudunmar Gozaki da ke karamar hukumar Kafur na jihar Katsina a karkashin jam’iyyar APC, Alhaji Nasiru.
Abun Bakin Ciki
Samu kari