Abun Bakin Ciki
Budurwar mai farar fata ta koma bak akirin inda wasu kuraje masu muni da bada takaici cuka cika mata kyakyawar fuskarta bayan taje tayi gyaran fatar fuskarta.
A wata tattauna da aka yi ta a manhajar WhatsApp dake dauke da sautin murya na wani matashi da budurwar shi wacce ke rokon kudi, saurayin bai sassauta mata ba.
Yan sanda a kasar Ghana sun cika hannunsu da wata ‘yar Najeriya da ke karuwanci a yankin Ashanti kan zargin amfani da reza wajen yanke farjin wata takwararta.
An yi janai’azar Marigayi Laftanal Ibrahim Jauro, daya daga sojojin fadar shugaban kasa da yan bindiga suka kashe a Abuja, a ranar Lahadi, 24 ga watan Yuli.
Allah ya jarabci Hashim Raza da cutar kansar ciki da na kayan ciki wanda har sun kai mataki na hudu. Sakamakon wannan ibtila'i da riske sa komai sun sauya masa.
Wata matashiya ta bayan ta dawo gida daga Turai ta tarar da danta cikin wani yanayi mara kyan gani. Ta ce a kullun cikin neman kudi take yi tana turawa a gida.
Wani bidiyo mai bada mamaki ya bayyana kuma ya janyo maganganu bayan an ga mijin yaya yana rokon kanwar matarsa da ta kwanta da shi, zai siyaa mata iPhone.
Allah ya yiwa tsohon karamin ministan wutar lantarki da karafa, Cif Oyekunle Oluwasanmi, rasuwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Yuli. Ya rasu yana da shekaru 85.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA) ta ce mutane shida sun mutu a sakamakon guguwar iska a yankin karamar hukumar Kafinhausa da ke jihar.
Abun Bakin Ciki
Samu kari