Abun Bakin Ciki
A ranar Lahadi ce 29 ga watan Oktoba aka tsinci gawar lakcara a gidanta da ke jihar Neja, 'yan sanda sun cafke yarinyar da ake zargi kan kisan a yau Talata.
'Yan sanda sun cafke matashi mai suna Isaac kan zargin ajalin budurwarsa su na tsaka da saduwa bayan ya sha maganin karfin maza don burgeta a jihar Kwara.
Mayakan Boko Haram sun yi ajalin wasu matasa 17 a jihar Yobe saboda matasan sun ki bin umarninsu na biyan kudin haraji kamar yadda su ka umarce su.
Jami'an 'yan sanda sun yi nasarar kamo daliban firamare 2 da suka cinna wa makarantarsu wuta a jihar Ogun, rundunar ta ce ta fara bincike kan wannan danyen aiki.
Shugabar matar jam'iyyar PDP, Farfesa Stella Effan-Attoe ta riga mu gidan gaskiya a yau Lahadi 29 ga watan Oktoba, jam'iyyar ta yi martani kan mutuwar.
Wasiu Oyekan ya daki marigayi Ibrahim Lateef a wuya inda ya fadi ya buga kai a kasa, nan take ya fara fitar da jini ta hanci ta kunne inda ya ce ga garinku.
Kungiyar Shi'a a Najeriya ta tura muhimmin sako hade da gargadi ga Shugaba Tinubu kan yanke alaka da Isra'ila yayin da ta ke kai munanan hare-hare kan Gaza.
Wata dalibar aji uku a jami’ar Port Harcourt (UNIPORT), Otuene Justina Nkang, ta rasa ranta bayan saurayinta ya kashe don yin kudi a jihar Ribas.
Wani iftila'in gobara da ya afku a birnin Calabar da ke jihar Kuros Riba ya yi sanadin asarar dukiya ta kusan naira miliyan 25 makare a cikin wasu manyan shaguna.
Abun Bakin Ciki
Samu kari