Abun Bakin Ciki
Al'ummar garin Amarata dake karamar hukumar Yenagoa, jihar Bayelsa sun shiga tashin hankali a ranar Asabar, yayin da mummunar gobara ta lakume dukiya.
Hukumomi a Indiya sun rushe babban masallacin Juma'a a birnin New Delhi mai cike da tarihi wanda ya fi shekaru 600 a duniya, Musulmai sun yi martani.
An shiga rudani bayan 'yan bindiga sun guntule kan wani sifetan dan sanda a birnin Uyo da ke jihar Akwa Ibom a daren jiya Laraba 31 ga watan Janairu.
Ministan wutar lantarki a Najeriya, Adebayo Adelabu ya bukaci cire tallafin wutar kantarki don samar da ita yadda ya kamata ganin yadda basuka suka yi yawa.
Rahotanni sun nuna cewa gobara ta tashi a cocin Household of David da ke karamar hukumar Ikeja a jihar Legas. Hukumar kashe gobara ta jihar Ta tabbatar da lamarin.
An samu asarar dukiya masu yawan gaske bayan da wata mummunar gobara ta tashi a bangaren yan kayan daki a babbar kasuwar Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Wani mai gadi a kwalejin Prestige International, Nurudeen Shehu, mai shekaru 37, ya dauki rayuwarsa da kansa saboda tsohuwar matarsa ta kara wani aure a Kano.
An samu rahotanni biyu na wani mai gadin makaranta da almajiri da suka sheke kansu a jihar Kano. Shi mai gadin ya dauki ransa ne saboda tsohuwar matarsa ta yi aure.
Wani abin tashin hankali ya faru a wani wurin da ake hakar ma'adanai a jihar Bauchi, inda mata hudu suka mutu nan take bayan da kasa ta rufta kan su.
Abun Bakin Ciki
Samu kari